Friday, November 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Ba wani Shehu dake da Albarka da zai shafa maka akai>>Inji Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah

Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya bayyana cewa, Babu wani shehu dake da Albarka.

Malamin yace bai da albarkar ballantana ya shafawa wani.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyon wa’azinsa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Dubban mutane suka fito a Madrid, Spain suka tarbi 'yan kwallonsu da suka ciwo World Cup

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *