Shahararren mawakin Najeriya, Burna Boya ya biyawa duka marasa lafiya dake kwance a asibitin fatakwal kudin jinya.
Lamarin ya dauki hankula sosai inda akai ta yaba masa: