Friday, January 23
Shadow

Da Duminsa: A karin farko, Musulma me sanye da Hijabi, Ameera Hashwi, ta zama Sarauniyar kyau a kasar Amurka

Matashiya, Ameera Hashwi me shekaru 25 ta zama Sarauniyar kyau ta garin Wayne County, Michigan kasar Amurka.

Ta kafa tarihi inda ta zama ta farko, Musulma kuma me sanye da hijabi da ta kafa wannan Tarihi.

Ta kammala karatu daga jami’ar Dearborn Heights inda ta karanci Lauya.

Saidai hakan ya tayarwa Amurkawa fararen fata hankali sosai inda suke tambayar ya akai aka bari haka ya faru?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Su Bala Lau 'yan Tawayene, Sheikh Sani Yahya Jingir shine shugaban Izala na gaskiya>>Inji Sheikh Musa Salihu Alburham

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *