Ganin Hotunan tauraron mawakin Siyasa, Dauda Kahutu Rarara da wata yasa aka fara rade-radin cewa, ko aure zai kara ne?

A kwanakin bayane dai aka daura auren Rarara da masoyiyarsa, A’ishatulhumaira wanda ya dauki hankula sosai.