Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Maryam Yahya ta Nuna Nònùwà da juya mazaunanta ya dauki hankula

Wani Bidiyo da Tauraruwar Kannywood, Maryam Yahya ta wallafa a shafinta na sada zumunta ya dauki hankula.

An ga Bidiyon na Maryam inda take rawa, hadda juyawa.

Saidai masu ganin Kwakwaf a Comment sun bayyana cewa, sun hango Nonuwanta a waje.

Amma wasu da yawa daga cikin masoyanta sun yaba.

Karanta Wannan  Sabuwar kungiyar dake ikirarin Jìhàdì me suna Làkùràwà ta karbe iko da kananan hukumomi 5 a jihar Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *