Tauraruwar Tiktok Rahama Saidu ta bayyana cewa, ta daina shigar banza.
Ta bayyana hakane a wani Bidiyo da aka ganta tare da rashida mai sa’a inda take mata nasiha akan Saka Hijabi.