Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyo: Ba kowane hadisi ake yadda dashi ba>>Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya bayyana cewa, Ba kowane Hadisi ne ake yadda dashi ba.

Yace kamar yanda a addinin kiristanci ake da Old Testament da new Testament hakanan a hadisi ya kamata a rika gayawa mutane su rika sauraren matsayar malamai akan Hadisai.

https://www.tiktok.com/@ibrahimtt04/video/7540262706713070904?_t=ZS-8z5PMdHKZCC&_r=1
Karanta Wannan  Gwamnan Jihar Abia Senata Alex Otti Ya Ziyarci Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, A Gidan Rumfa Jim Kaɗan Bayan Naɗe-Naɗen Da Aka Gudanar A Yau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *