
Wannan Bidiyon ya watsu sosai inda aka ga wasu mutane a garin Zauro na jihar Kebbi na ikirarin cewa, Diyar Annabi(Sallallahu Alaihi Wa Sallam) Fadima(AS) ta bayyana a bangon dakin wata mata.
Mutanen dai sun je inda suke ta tabbatar da ganin Fadima(AS).
Sun ce in ma mutum bai yadda ba su dai sun ga abinda suka gani.
Karin Bidiyo anan: