A wani Bidiyo da ya bayyana ya karade kafafen sada zumunta, An ga Tauraron mawakin siyasa Dauda Kahutu, Rarara tare da uwargidansa.
An ji kuma ya bayyana ta da ransa.
A wajan dai ta kasa sakin jiki inda yake cewa kunya take ji.