Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyo: ‘Yan darika an kunyata, An yi rawar Maulidi, Maulidi bashi da tushe a addini>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa, ‘yan Darika sun ji kunya, Sun yi rawa a wajan Maulidi.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da aka ganshi yana wa’azi.

Malam ya nanata cewa, Maulidi bashi da Asali a addini.

https://www.tiktok.com/@i_am_saeed01/video/7543574023129615622?_t=ZS-8zHMj7MJAuX&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wannan wulakancin da ake mana, wataran ba za'a yi ba>>inji Matar ElRufai, Asia yayin da aa hanata shiga cikin kotun da ake masa shari'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *