Friday, December 5
Shadow

Wata Sabuwa: El-Rufai yawa Gwamnatin Tinubu tonon Silili inda ya fadi yanda suke biyan ‘yan Bìndìgà Albashi duk wata

Tsohon gwanan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa gwamnatin Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu har kudi take biyan ‘yan Bindiga duk wata.

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV inda yace bayan haka har kayan abinci gwamnatin ke aikawa ‘yan Bindigar.

El-Rufai ya kara da cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba zai ci zaben 2027 ba na uku zai zo.

Karanta Wannan  Yan fàshì sun hàrbè mafarauta da fararen hula kimanin 19 har làhìrà a Karamar Hukumar Alƙaleri ta Jihar Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *