Friday, December 5
Shadow

Wata Sabuwa: Hon. Magaji Yarima Madachi Daga Jihar Bauchi ya tura 100k a asusun Uwar gidan Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu domin taya ta murna cika shekara 65 a duniya.

Hon. Magaji Yarima Madachi Daga Jihar Bauchi ya tura 100k a asusun Uwar gidan Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu domin taya ta murna cika shekara 65 a duniya.

Hon. Magaji Yarima Madachi (Dan Sararin Madachi) ya shiga jerin dubban masoya kuma magoya bayan Sen Oluremi Tinubu ta hanyar bada tasa gudummawar domin karasa aikin National Library kamar yadda ta bukata.

Shi dai wannan matashi ya kasance dan jam’iyyar APC kuma mai rajin tsayawa matasa domin a temakesu.

Muna Allah san Barka da wannan yunkuri nasa.

Daga Ahmad Khamisu Madachi.

Karanta Wannan  Bèllò Tùrjì Ya Tilasta wa Mutane Sama Da 5,000 Yin Hijira Daga Gidajensu a Jihar Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *