Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Murja Kunya ta bar Sheikh Salihu Zaria ta koma son Imam Junaidu

Tauraruwar Tiktok Murja Kunya ta kafe hoton malamin Addinin Islama, Imam Junaidu inda take wakar soyayya.

A baya dai Murja ta nemi Sheikh Salihu Zaria ya aureta ko ta shiga Duniya.

Karanta Wannan  Karanta Jadawalin manyan gurare 7 da aka sakawa sunan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu tun bayan da ya hau mulki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *