Friday, December 5
Shadow

Da an ga yarinya Budurwa tana yawan damuwa da kuka, tana Bukatar manyyin Namiji ne a gaggauta mata aure zata warke>>Inji Malam Abdulrahman Umar

Malamin Addinin Islama, Malam Abdulrahman Umar ya bayyana cewa, Maniyyin Namiji ya na warkar da wasu abubuwa a jikin diya mace.

Malamin yace shiyasa ma da an yiwa mace aure sai a ga ta fara kiba da annuri.

Yace ko da yarinya ta cika yawan rashin lafiya da kuka a gida, to abinda take bukata kenan, a gaggauta mata aure zata warke.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Dan Allah duk wanda muka yi fada dashi, dan Darajar wannan dakin ya yafe min>>Inji Hassan Make-Up

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *