
Wannan wasu musulmai ne a kasar Amurka da suka fito suke zanga-zanga dan neman a haramta cin naman Alade da shan giya da caca
Lamarin ya farune a Texas inda abin ya matukar dauki hankula sosai wasu na cewa suna da ‘yancin yin hakan wasu kuma na ganin yin hakan ganganci ne.
Kalli Bidiyonsu a kasa: