Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyo: Tsohuwar Tauraruwar Fina-finan Hausa, Halima Atete ta Haihu

Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Halima Atete ta samu karuwar diya mace.

‘Yan uwa da abokan arziki sun taru inda suka tayata murna.

Karanta Wannan  Matashiya ta aika kanta Lakhira saboda an tursasa mata auren abokin mahaifinta a jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *