Thursday, February 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Gwamnan Kano ya karbi ‘yan Biyun daka haifa a hade bayan da aka kaisu Saudiyya aka rabasu

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya karbi ‘yan Biyun da aka dawo dasu daga saudiyya bayan da aka haifesu a hade.

Da farko dai an haifesu a hadene inda aka garzaya dasu kasar ta Saudiyya saidai an samu damar rabasu yansu.

Karanta Wannan  Dangote ya dakatar da shirin rage farashin man fetur bayan da ya gano wasu 'yan kasuwar man na cutarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *