
Wannan Kiristan me yawan batanci ga Addinin Islama ya sake sakin Bidiyo inda yace babu yadda za’a yi dashi.
Ya yi Bidiyo inda ya fadi kalamai wadanda ba zasu iya maimaituwa ba akan addinin musulunci.
Malamai da yawa sun fito sun masa raddi saidai a kari na biyu ya sake yin irin wannan Bidiyon inda yace babu wanda ya isa ya masa komai.