Magidanci ya gano cewa diyar da yake reno ba diyarsa bace matarsa cin amanarsa ta yi.
A Bidiyon da ya yadu sosai a kafafen sada zumunta an ga mutumin na yiwa matar tsiwa inda ita kuma ta durkusa kasa tana bashi hakuri.