Friday, December 5
Shadow

Duk me cewa, bamu zaman Aure, yawa kansa Arziki>>Inji Tauraruwar fina-finan Hausa, Kilishi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Kilishi ta bayyana rashin jin dadinta kan kalaman da ake yi musamman akan taurarin fina-finan mata da cewa basa son zaman aure.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyon ta dake yawo a kafafen sadarwa inda tace Aure mutuwa da haihuwa duk na Allah ne.

Tace wanda kuma bai yadda ba sai yawa kansa Arziki.

Karanta Wannan  ‘Yan Bindiga sun kashe mutane 7 da sace 150 a Munya jihar Naija saidai an kashe ‘yan Bindigar guda 25

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *