
Wani me otal da yace mutane sun daina zuwa kama daki a otal dinsa, yace ya mayar da otal din gidan karuwai.
Yace wani abokinsa ne ya bashi shawara kuma shawarar ta yi aiki.
Yace amma matarsa tace ba zata zauna ta raini ‘ya’yansu da kudin da aka samu daga gidan karuwai ba.
Yace yayi-Yayi da ita takiya ta tafi gidansu, kuma tace ba zata dawo ba sa ya kulle gidan karuwan.