Babban limamin masallacin Juma’a na Abuja, Sheikh Ibrahim Maqari ya sayi Charbin Naira dubu 60.
An ganshi ya tsaya yana taya charbin a cikin mota.