Friday, December 5
Shadow

Bayan na Farko, Matatar Man fetur din Dangote ta sake aika Jiragen Ruwa uku dauke da Gas zuwa kasar Amurka

Rahotanni sun ce matatar man fetur din Dangote ta sake aikewa da Manyan Jiragen ruwa dauke da Gas zuwa kasar Amurka.

Hakan na zuwane bayan na farko da matatar ta kai kasar.

Rahotannin sun ce kasar Amurka ta bayyana cewa, Gas din da matatar man fetur din Dangote ke fitarwa na da ingancin da kasar ke bukata.

A baya dai mutane da yawa sun yi mamakin jin yanda matatar man fetur din Dangoten ta yi nasarar fara fitar da man fetur zuwa kasar Amurka.

Karanta Wannan  Buhari ne ya gina ramin da Tinubu ya jefa mu>>Inji Tsohon Hadimin shugaban kasa da ya ajiye aikinsa Hakeem Baba Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *