Malamin Addinin Islama, Abdulrahman Umar ya bayyana cewa, fyace majina da safw yafi mutum ya shekara Dubu yana Salatil Fatih.
Yace dalili kuwa ita fyace majina da safe Umarnin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ne.