Bidiyon matashin me kudi, Saleem Goje yana yakin neman zabe a jihar Taraba ya dauki hankula.
An ga mutane na bayyana mabanbanta ra’ayoyi akan shigarsa siyasa inda mafi yawanci suka nuna rashin jin dadinsu.