Wannan Sojar Najeriya ce dake kewar gida, tace shekarar ta guda bata je gida ba.
Sojar ta bayyana cewa a baya tana ganin kamar an tsaneta ana yawan sata wanke-wanke amma tace yanzu tana son zuwa dan ganin ‘yan gidansu.