Tuesday, September 22
Shadow

Da Duminsa: Kamfanin Wutar Lantarki sun janye yajin aikin da suke a Kaduna, Sokoto, Zamfara da Kebbi

Rahotanni sun bayyana cewa, kamfanin wutar lantarkin dake kula da wutar lantarki ta Kaduna, Zamfara, Kebbi da Sokoto dake yajin aiki sun janye yajin aikin nasu da ya kwashe kwanaki biyar suna yi.

Ma’aikatan kamfanin wutar sun janye yajin aikinne bayan da gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya shiga tsakani.

Gwamnan ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda ya tabbatar da cewa, an janye yajin aikin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon irin Abinda wannan bayeraben kewa Wannan Yàrìnyàr Bafulata me tallar nono wanda ya jawo mai suka sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *