
A jiya ne dai Hutudole ya kawo muku yanda Tauraruwar fina-finan Hausa, Firdausi Yahya ta wallafa hotuna masu nuna tsiraicinta.
An yi mata caaa inda wasu ke fadin ba’a santa da haka ba wasu kuma na fadi hakan bai dace da ita ba.
Saidai bayan da maganganu suka yi yawa akan hotunan, Firdausi ta gogesu inda ta gayra