Friday, December 26
Shadow

Wannan Jakar Naira Dubu 105,Dari da biyar ne farashinta a shagona>>Inji Rahama Sa’idu me babban Shago

Tauraruwar Tiktok, Rahama Sa’idu ta bayyana cewa, Wannan jakar farashinta Naira 105,000 ne a shagonta.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyonta da ya karade kafafen sadarwa inda lamarin ya baiwa mutane mamaki musamman kanin jikar karamace sosai.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Shugaba Tinubu Ya Ƙaddamar Da Sabbin Jiragen Yaƙi Masu Saukar Angulu Samfurin Agusta A-109Power Attack

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *