Thursday, February 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Sarkin Daura ya nada Rarara Sarkin Wakar Kasar Hausa

Me martaba Sarkin Daura, Umar Farouk Umar ya nada mawaki Dauda Kahutu Rarara Sarautar Sarkin mawakan kasar Hausa.

Bidiyo da hotunan nadin sun karade kafafen sadarwa inda aka ganshi yana karbar takardar nadin sarautar daga hannun sarkin.

Kalli Bidiyon nadin anan

Karanta Wannan  Darajar Naira ta karu a kasuwar Canji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *