Friday, December 5
Shadow

Kalli, Anata Allah Wadai da mawaki Bilal Villah bayan da ya je Ka’aba ya daga Wakar da yayi da Naziru Sarkin Waka, yana rokon Allah ya sa mata Albarka

Tauraron mawakin Gambara, Bilal Villa ya daga hoton wakar da yayi da Nazir Ahmad Sarkin Waka a Ka’aba inda yake rokon Allah ya saka mata albarka.

ISaidai wasu sun ce hakan bai dace saboda yaya zai je ka’aba ya rasa abinda zai roka sai Albarkar waka?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda matar shugaban kasar Botswana ta durkusa har kasa ta gaisheshi yayin da ake rantsar dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *