Thursday, February 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Mu ‘yan Fim mun fi malaman Wahabiyawa wanda basa ganin Kimar Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Ilimi>>Inji Tijjani Faraga

Tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Faraga ya bayyana cewa su ‘yan Kannywood sun barranta kansu da malaman Wahabiyawa da basa ganin kimar Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Yace kai su ‘yan fim sun fi malaman Wahabiyawa da basa ganin Kimar Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ilimi.

Kalli Bidiyonsa a kasa::

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wani Fasto ya tashi sama ya cewa mabiyansa wai ya tafi Aljannah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *