Tuesday, September 22
Shadow

Idan Gwamnati ta ki hukunta Lawal Triumph, to bata da hurumin ci gaba da tsare Abdul Jabbar, hakanan idan wani ya taba Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) nan gaba ba za’a iya hukuntashi ba>>Inji Abdullahi Sani Tijjani

Malamin Darika, Abdulfatahi Sani Tijjani ya bayyana cewa idan gwamnati ta kyale Sheikh Lawal Triumph bata hukuntashi ba.

Yace daliban Abdul Jabbar Zasu fito su nemi a sakeshi kuma Gwamnatin bata da hurumin ci gaba da rikeshi.

Hakanan yace wani ba zai taba Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) nan gaba ba a iya hukuntashi ba.

Karanta Wannan  Me ya Faru? Malam Nasiru Ahmad El-Rufai zai ci gaba da zama a hannun ICPC duk da kotu ta bayar da belinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *