Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: An aiko min Sako in daina Karanta Jawahilin Ma’ani>>Inji Malam Lawal Triumph

Bidiyon malam Lawal Triumph inda yake fadin cewa, an aika masa da sako ya daina karanta Jawahiril ma’ani saboda makiya sun yi yawa ya watsu sosai.

Malam Lawal Triumph dai a yanzu shine ake ta batunsa a Kano dama kafafen sada zumunta saboda kalaman da basu kamata ba da ake zarginsa da fadi a kan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Karanta Wannan  Fastar yakin neman zaben Gwamnan jihar Gombe ta Sheikh Pantami ta bayyana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *