Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyo: Nima ga dana da Kachiya aka Haifeshi, Dan haka, Malam Lawal Triumph yayi daidai, Haihuwar mutum da Kachiya ba Karama bace>>Inji Malam Abdulhamid Dahir

Malam Abdulhamid Dahir ya goyi bayan Sheikh Lawal Triumph kan kalaman da yayi cewa, Haihuwar mutum da Kachiya ba karama bane.

Malam ya bayar da misali da dansa inda yace shima da Kachiya aka haifeshi dan haka, Haihuwar Mutum da Kachiya ba karama bace.

Kalli Bidiyonsa a kasa:

Karanta Wannan  Rarara Na cikin Alheri Dumu-Dumu: Kalli Bidiyon Abinda Shugaba Tinubu yayi bayan da ya saurari wakar da Rarara ya masa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *