Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Itama Momi Gombe ta mallaki sabuwar Wayar iPhone 17 pro max ta Miliyoyin Naira

Rahotanni sun ce Tauraruwar fina-finan Hausa, Momi Gombe ta mallaki Sabuwar Wayar iPhone 17 pro max ta Miliyoyin Naira.

An ga Momi tana nuna sabuwar wayar tata inda ake mata kirari.

A baya dai Ummi Gayu da Asiya Chairlady ne suka bayyana mallakar wayar a Kannywood.

@haseenamakeup

Capacity mutuniya ta @Momee Gombe

♬ original sound – haseena makeup
Karanta Wannan  Ku daina sauraren karairayin kafafen sada zumunta ku goyi bayan shugaba Tinubu>>Wike ya gayawa Mutanen Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *