Friday, December 5
Shadow

Me wasan Barkwanci, Ali Art Work ya bayyana aniyarsa ta son tsayawa takarar shugaban kasa a PDP

Dan wasan Barkwanci na Hausa, Ali Art work ya fito takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zabsn shakerar 2027.

An ga fastocin Madagwal suna ta yawo a kafafen sadarwa.

Saidai a baya ya taba buga Fasta haka amma bai tabuka komai ba.

Karanta Wannan  Za'a kara farashin kiran waya daga sayen data>>Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *