
Tauraruwar fina-finan Hausa, A’isha Najamu ta bayyana cewa daga jihar Jigawa take, Garki Gari.
Sannan tace Wara take toyawa a kofar Gidansu amma daga baya ta fara ganin kawarta da kaya masu tsada, shiyasa itama ta shiga fim.
Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita.
Kalli Bidiyon hirar anan: