Malamin Addinin Islama, Sheikh Umar Sani Fagge ya yi raddi sosai akan masu yin kalamai da basu dace ba akan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).
Malam yace idan aka samu mutum da laifi zai iya kaiwa a dauki hukuncin khisa akansa.