Friday, December 5
Shadow

Gwamnatin Jihar Kano zata sake aurar da Zawarawa akan Naira Biliyan 1

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya amince da kashe Naira Biliyan 1 da Miliyan 6, domin auren zawarawa karo na biyu.

Kwamishin yaɗa labarai da harkokin cikin gida Kwamarad Ibrahim Abdullahi Waiya ya bayyana haka lokacin da yake ganawa da manema labarai kan sakamakon zaman majalisar zartaswar jihar Karo na 32 da ka gudanar ranar juma’ar da ta gabata.

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda abinda ya faru a Edo ya so ya sake Faruwa ga wasu 'yan Arewa da suka tafi cirani a jihar Oyo saidai su da aka tsayar da motar tasu sun tsere

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *