Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar Tiktok wadda a baya Bidiyon Tsyrycinta ya bayyana har Hisbah suka kamata, a yanzu ma ta sake sakin Bidiyon da ya nuna tsyrycinta da ya jawo cece-kuce sosai

Tauraruwar Tiktok, Hafsat Baby wadda a baya Bidiyon tsiraicinta ya bayyana wanda har sai da Hisbah suka kamota ta sake sakin Bidiyon da ya nuna tsiraicinta.

Sabon Bidiyon data dora a shafinta na Tiktok ya nuna ta sanye da kaya shara-shara da cikinta a waje.

Saidai ta kulle comment inda hakan ya hanata mutane damar bayyana ra’ayoyinsu akan Bidiyon nata.

Saidai duk da haka an rika Tafka Muhawara akan Bidiyon.

Karanta Wannan  Na fita daga Jam'iyyar NNPP>>Inji Abdulmumi Jibrin bayan da NNPP din ta koreshi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *