Wednesday, April 8
Shadow

Shehu Abdulkadir ya taba cinye naman kasa yace kazar ta tashi, kuma ta tashi da ranta>>Inji Malam

Malam ya bayyana cewa, ba abin mamaki bane dan ance Shehu Abdulqadir ya taba cinye naman kaza sannan ya ce kazar ta tashi kuma ta tashi.

Yace Shehu Abdulqadir waliyyine dan haka wannan ba abin mamaki bane a wajensa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon jawabinsa: Yanzu ace daya daga cikin 'ya'yanmu ne aka dauke ya zamu ji? Gaskiya ya kamata ayi wani abu game da daliban makarantar Jihar Kebbi>>Inji Sanata Abdul Ningi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *