Tuesday, November 11
Shadow

Shehu Abdulkadir ya taba cinye naman kasa yace kazar ta tashi, kuma ta tashi da ranta>>Inji Malam

Malam ya bayyana cewa, ba abin mamaki bane dan ance Shehu Abdulqadir ya taba cinye naman kaza sannan ya ce kazar ta tashi kuma ta tashi.

Yace Shehu Abdulqadir waliyyine dan haka wannan ba abin mamaki bane a wajensa.

Karanta Wannan  Jam'iyyar PDP ta lashe gaba dayan zaben kananan hukumomin da aka gudanar a jihar Osun

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *