
Matashiyar nan ‘yar legas wadda ta fito tace zata aikata Alfasha da maza 100 dan shiga kundin tarihin Duniya ta bayyana cewa ita ka Qaruwa bace.
Tace kuma bata shaye-shaye, wiywiy kawai take dan zuqa daga lokaci zuwa lokaci.
Matashiyar da aka fi sani da sunan Mandy Kiss tuni Gwamnatin jihar Legas ta bata jakadancin yaki da miyagun kwayoyi.