
A zaman da kwamitin Shura suka yi da malam Lawal Triumph bayan zargin da aka masa na cewa yayi kalaman batancin ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).
Malamin ya kawo litattafan da ya dauko kalaman da yayi.
Saidai duk da haka ya bayar da hakuri ga wadanda kalaman basu musu dadi ba.