Saturday, November 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Ta sha Rake tace bata da kudi inda tace Me raken ya Aikata Alfasha da ita a madadin kudinsa

Wannan matashiyar ta sha Rake inda ta cewa me raken bata da kudi, ya zo ya aikata Alfasha da ita a madadin kudinsa.

Saidai yace mata shi baya haka.

Daga baya dai an samu wasu sun biya mata kudin Raken.

Karanta Wannan  Mazan Najeriya basu iya Soyayya ba>>Inji Mawakiyar Najeriya Tiwa Savage

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *