June 15, 2024 by Bashir Ahmed Yadda Wani ɗan Najeriya daga garin Giyawa dake jihar Sokoto, ya gabatar da hawan Arfa a gida a yau Asabar. Karanta Wannan Najeriya na son siyo irin wadannan jiragen 12 daga kasar Amurka dan magance matsalar tsaro