
Malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, idan ba debabben Albarka ba, babu wanda zai rika tattauna yanda aka yiwa mahaifinsa kachiya.
Yace dan haka tattauna maganar ma bata kamata ba, idan daliban Ilimi sun ji hakan su daina shiga.