
Malamin Addinin Islama, Sheikh Nura Khalid ya bayyana cewa, Sufayene suka Hada kan Musulman Duniya wanda sai da aka shekara 800 da Khalifanci amintacce.
Yace Amma da aka tashi raba kan musulmai sai aka kirkiri Wahabiyawa.
Yace dasu ne aka yi amfani aka raba kan musulmai.
Malam yace kuma kasar Ingila ce ta kirkiresu.