Friday, December 5
Shadow

Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello da EFCC ke bincike kan zargin Satar Naira Biliyan 80 yace shugaba Tinubu ba sai ya je jikar Kogi yakin neman zabe ba, ya ci zaben 2027 a jihar

Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello ya baiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu tabbaci cewa, ba sai ya je yakin neman zabe ba jihar Kogi.

Yace shugaban ne zai yi nasara a zaben shekarar 2027 me zuwa.

Ya bayyana hakane a wajan yakin neman zabe inda ake nuna goyon bayan ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da kuma gwamna Usman Ododo na jihar kan su zarce a karo na biyu.

Karanta Wannan  Kwata-Kwata gwamnatin ka bata da tausayin talaka>>Kungiyar Kwadago ta Soki Tinubu kan kara farashin man fetur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *